Headlines

Bayan hukuncin CAF an fara kamen ’yan Najeriya a Libya

Bayan hukuncin CAF an fara kamen ’yan Najeriya a Libya

Wata majiya ta ce ‘yan ƙasar sun ce a kan ‘Yan Najeriya za su tara kuɗin tarar da aka yanka musu. ...

Ɗan ci-ranin Arewa ya zama shugaban kamfanonin haƙar ma’adinai a Kudu

Ɗan ci-ranin Arewa ya zama shugaban kamfanonin haƙar ma’adinai a Kudu

A wata hira da Aminiya ta yi da Adamu Mai Aful a matsayinsa na Babban Daraktan Kamfanin Dokkal-Khairu Nigeria Limited ya ce, akwai ma’aikata fiye da 2 ...

Biden ya goyi bayan Nijeriya ta samu kujerar dindindin a MDD

Biden ya goyi bayan Nijeriya ta samu kujerar dindindin a MDD

Shugaban Amurka Joe Biden ya bayyana goyon bayansa ga ƙoƙarin Nijeriya na samun kujerar dindindin a Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya. A yayin ...

Zaɓen 2024: Me ya sa ake kaɗa ƙuri’a ranar Talata a zaɓen Amurka?

Zaɓen 2024: Me ya sa ake kaɗa ƙuri’a ranar Talata a zaɓen Amurka?

Al’adar kaɗa kuri’a a ranar Talata, tana da tarihi a ƙasar Amurka. Lokacin ya yi daidai da kammala aikin girbin amfanin gona da sauran abubuwa a tsawo ...

Libya za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin CAF

Libya za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin CAF

“Hukunci ne da ba a taɓa ganin irinsa ba a fagen wasan ƙwallon ƙafar Afirka.” ...