Headlines

Idris Abdulaziz zai ci gaba da zama a kurkuku saboda gaza cika sharudan belinsa

Idris Abdulaziz zai ci gaba da zama a kurkuku saboda gaza cika sharudan belinsa

An zargi malamin da yin kalaman batanci a Bauchi. ...

Tinubu ya bai wa Abdullahi Abbas muƙami

Tinubu ya bai wa Abdullahi Abbas muƙami

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya naɗa shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas a matsayin wakili a majalisar daraktocin Hu ...

Dalibar da ta kara wa kanta maki a jarabawa ta nemi gafarar JAMB

Dalibar da ta kara wa kanta maki a jarabawa ta nemi gafarar JAMB

Ta ce ta yi nadama, tana neman afuwa ...

Buhari ya kai wa Mangal ziyarar ta’aziyyar matarsa

Buhari ya kai wa Mangal ziyarar ta’aziyyar matarsa

Hajiya Aisha ta rasu a ranar Asabar bayan ta sha fama da rashin lafiya a Abuja. ...

Majalisa za ta binciki yadda gwamnatin Buhari ta jinginar da filayen jiragen sama

Majalisa za ta binciki yadda gwamnatin Buhari ta jinginar da filayen jiragen sama

Majalisar ta bukaci kwamitin da za ta kafa ya kammala bincikensa cikin lokaci ...