Headlines

Mutane 87 Boko Haram Ta Kashe a harin Mafa —Mazauna

Mutane 87 Boko Haram Ta Kashe a harin Mafa —Mazauna

Za a yi jana’izar mutane 37 da aka gano gawarsu bayan mayaƙan sun yi awon gaba da matasan garin sun ƙona gidaje kimanin 1,000 a rana guda ...

Yadda NNPCL ya gwara kan ’yan Najeriya kafin ya gaskata cewa yana biyan tallafin mai

Yadda NNPCL ya gwara kan ’yan Najeriya kafin ya gaskata cewa yana biyan tallafin mai

Bayan kauce-kauce, a ƙarshe NNPCL ya tabbatar cewa yana biyan tallafin mai kuma yawan bashin tallafin na barazana ga ayyukansa ...

An yi wa mutane miliyan biyu gwajin HIV a Gombe

An yi wa mutane miliyan biyu gwajin HIV a Gombe

An yi wa mata masu juna biyu 13,000 gwaji, inda 235 daga cikinsu suka samu magani ...

Dada: Muhimman abubuwa kan mahaifiyar tsohon shugaban ƙasa Umaru Yar’Adua

Dada: Muhimman abubuwa kan mahaifiyar tsohon shugaban ƙasa Umaru Yar’Adua

Ita ce matar da ’ya’yan da suka taɓa zama shugaban ƙasa, mataimakin shugaban ƙasa, gwamna, sanata da minista a lokacin rayuwarta. ...

NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Idan Aka Kara Kudin Mai a Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Idan Aka Kara Kudin Mai a Najeriya?

Wani rahoto daga kamfanin mai na kasa wato NNPCL dake nuni da yiyuwar karin farashin man fetur din ...