Boko Haram ta kashe jama’a ta ƙona gidaje a Yobe
Mayaƙa sama da 50 ɗauke da muggan makamai ne suka far wa ƙauyen suna kisan gilla da kone-kone suna wawushe kayayyaki ...
Mayaƙa sama da 50 ɗauke da muggan makamai ne suka far wa ƙauyen suna kisan gilla da kone-kone suna wawushe kayayyaki ...
Mutum biyu sun ɓace a sakamakon hatsarin ƙwalekwale a Rafin Zindiwa da ke Ƙaramar Hukumar Gamawa a Jihar Bauchi. ...
Masana na zargin sanarwar NNPCL wata dabara ce ta tabbatar da ƙarin kuɗin man ...
Ƙungiyar kikitoci ta NARD ta janye yajin aikin da ta shiga kan Dokta Ganiyat Poopola da aka yi garkuwa da ita ...
Ana zaune ƙalau, ’yan banga suka kutsa cikin gidan Fulanin suka yi wa mutane 11 kisan gilla a cikin dare ...