Headlines

An ceto Shugaban APC da aka sace a Ekiti

An ceto Shugaban APC da aka sace a Ekiti

Yanzu haka an kama mutane 3 da ake zargin suna da hannu wajen sace Mista Paul Omotoso. ...

Jirgin sojin Najeriya ya yi hatsari a Benuwe

Jirgin sojin Najeriya ya yi hatsari a Benuwe

An yi sa’a matukan jirgin biyu da ke cikin jirgin sun tsira daga hatsarin. ...

Tinubu zai tafi taron AU a Kenya

Tinubu zai tafi taron AU a Kenya

Shugaba Tinubu zai samu rakiyar manyan jami’an gwamnatinsa. ...

Jaruman Hollywood sun tsunduma yajin aiki karon farko cikin shekaru 63

Jaruman Hollywood sun tsunduma yajin aiki karon farko cikin shekaru 63

Manyan taurarin Hollywood ba za su halarci duk wasu harkoki na tallata sabbi da fina-finai masu zuwa da za a fitar ba. ...

Kotu ta ba DSS umarnin sakin Godwin Emefiele

Kotu ta ba DSS umarnin sakin Godwin Emefiele

Kotun ta bayyana kamawa da tsare Emefiele a matsayin haramtaccen lamari. ...