Neman belin N10m daga wurin ƙananan yara wauta ce — Kwankwaso
Tsohon Gwamnan na Kano, ya yi Allah-wadai da sharuɗan beli da kotun ta gindaya wa ƙananan yaran. ...
Tsohon Gwamnan na Kano, ya yi Allah-wadai da sharuɗan beli da kotun ta gindaya wa ƙananan yaran. ...
Ta yi iƙirarin an tilasta mata ta ɓuya cikin ciyayi lokacin da ta kai ’ya’yanta bakwai yawon shaƙatawa don kada ta tsoratar da kowa. ...
Marigayin shi ne shugaban cibiyar na farko kuma da ke ci gaba da jagoranci tun bayan kafa ta sama da shekara 20 ke nan a yanzu, ...
An kama su ne a garuruwan Kano, da Katsina, da Gombe, da Abuja, da Jos, da Kaduna. ...
Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Ɗahiru Zungeru ne ya fara sanar da cewa ya tuɓe rawanin Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin a wajen taro da ’yan ja ...