NAJERIYA A YAU: Yadda Ambaliya Ke Raba Dubban ‘Yan Najeriya Da Muhallansu
Wata Babbar matsala da ambaliyar ruwa ke haifarwa a Najeriya ita ce, yadda dubban mutane ke rasa muhallansu a duk shekara. ...
Wata Babbar matsala da ambaliyar ruwa ke haifarwa a Najeriya ita ce, yadda dubban mutane ke rasa muhallansu a duk shekara. ...
Gonaki masu faɗin hekta 107,652 da gidaje 80,049, yawancinsu a yankin Arewa sun lalace ...
Za a riƙa duba lafiyar daliban makarantun Tsangayar kyauta a ƙarƙashin shirin inshorar lafiyar jihar ...
Atiku ya yi raddi ga tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙasa, Bode George, da ke neman ya haƙura daga takarar shugaban kasa a 2027 ...
Marigayiyar ta fara haki jim kaɗan bayan da wata ma’aikaciyar jinya ta yi mata allurar a asibitin. ...