Headlines

NNPP da PDP za su shiga zaɓen ƙananan hukumomi a Jigawa

NNPP da PDP za su shiga zaɓen ƙananan hukumomi a Jigawa

An shirya gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin a ranar 5 ga watan Oktoba, 2024. ...

Yadda Magaji Danbatta ya taimaki takarata a 2003 — Shekarau

Yadda Magaji Danbatta ya taimaki takarata a 2003 — Shekarau

Tsohon gwamnan ya ce bashin da Danbatta ya ba shi, shi ne taimaka masa wajen sayen fom ɗin takara. ...

Gwamnati za ta rufe gidajen man fetur saboda lita ta kai N1,000

Gwamnati za ta rufe gidajen man fetur saboda lita ta kai N1,000

‘Yan Najeriya na ci gaba da kokawa kan yadda farashin man fetur ya yi tashin gwauron zabi. ...

Ambaliyar ruwa ta shafe maƙabarta a Kaduna

Ambaliyar ruwa ta shafe maƙabarta a Kaduna

Ambaliyar ta faru ne sakamakon mamakon ruwan saman da aka yi a ranar Litinin. ...

Bayan dawowa daga Faransa, Tinubu zai kai ziyara China

Bayan dawowa daga Faransa, Tinubu zai kai ziyara China

Shugaban zai kai ziyarar ne kwanaki kaɗan bayan dawowarsa daga ƙasar Faransa. ...