Headlines

Sarkin Musulmi bai mutu ba — Fadar Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi bai mutu ba — Fadar Sarkin Musulmi

Fadar ta yi Allah-wadai da jita-jitar da musanta labarin, inda ta ce Mai martaba, Sa’ad Abubakar yana cikin ƙoshin lafiya. ...

An kama dattijo mai yaɗa hotunan tsofaffin ’yan matansa a Bauchi

An kama dattijo mai yaɗa hotunan tsofaffin ’yan matansa a Bauchi

Ya yaɗa hotunan matan da ya nema tsawon shekaru shida zuwa 20 a Bauchi. ...

Jihohi 20 da suka fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi

Jihohi 20 da suka fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi

Kimanin jihohi 20 ne suka fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi ko kuma za su fara biya daga wannan makon. Bayan tattaunawa tsakanin gwamnati da kamf ...

Dambarwar da ta biyo biyo bayan kyautar Ballon d’Or

Dambarwar da ta biyo biyo bayan kyautar Ballon d’Or

Rodri shi ne ɗan wasa na farko a tarihin ƙungiyar da ya lashe kyautar Ballon d’Or. ...

Gurfanar da ƙananan yara a gaban kotu tsantsar zalunci ne — Atiku

Gurfanar da ƙananan yara a gaban kotu tsantsar zalunci ne — Atiku

Wannan abu na tayar da hankali ya tuna min da zaluncin ’yan aƙidar Nazi. ...