Headlines

Surukin Sarkin Musulmi ya rasu a Landan

Surukin Sarkin Musulmi ya rasu a Landan

Marigayin ya yi gamo da ajalinsa bayan ’yar takaitacciyar jinya a birnin Landan. ...

De Gea ya raba gari da Manchester United bayan shekara 12 yana tsaron raga

De Gea ya raba gari da Manchester United bayan shekara 12 yana tsaron raga

Golan Sifaniya David de Gea, ya sanar da cewa zai bar Manchester United bayan shafe shekara 12 a kungiyar. A cewarsa, “lokaci ya yi da ya kamata ya fu ...

Tattalin Arziki: ‘Gaggawar Tinubu za ta daɗa talauta ’yan Najeriya’

Tattalin Arziki: ‘Gaggawar Tinubu za ta daɗa talauta ’yan Najeriya’

Bankin Duniya ya yi hasashen tattalin arzikin Najeriya zai karu da kashi 3.3 a bana. ...

Bazamfariya ta yi tsintuwar kusan Naira miliyan 60 a Saudiyya

Bazamfariya ta yi tsintuwar kusan Naira miliyan 60 a Saudiyya

Wata Hajiyar Najeriya ’yar asalin Jihar Zamfara, Aishatu ’yan Guru Nahuce, ta yi tsintuwar dala 80,000 a Saudiyya kuma ta nemi mamallakin kudin ta may ...

Yadda tsananin zafi ya sa Alhazai Sallah a kofar banɗaki

Yadda tsananin zafi ya sa Alhazai Sallah a kofar banɗaki

Ko ba komai wannan zafin ranar bai kai na ranar Lahira ba. ...