Headlines

Ejikeme Mmesoma: Dalibar da ta kara wa kanta maki a sakamakon JAMB ta magantu

Ejikeme Mmesoma: Dalibar da ta kara wa kanta maki a sakamakon JAMB ta magantu

Ejikeme Mmesoma ta bayyana yadda ta kara wa kanta maki a takardar sakamakon jarrabawar. ...

Tinubu zai halarci taron ECOWAS a Guinea-Bissau

Tinubu zai halarci taron ECOWAS a Guinea-Bissau

Wannan shi ne karo na biyu da shugaban kasar zai halarci taro a kasashen waje tun bayan rantsar da shi. ...

Tinubu zai biya bashin takardun lamunin ƙasashen waje a watan Yuli

Tinubu zai biya bashin takardun lamunin ƙasashen waje a watan Yuli

Rahotannin baya-bayan nan na nuni da cewa, basusukan da ake bin Najeriya ya haura Naira Tiriliyan 82. ...

Kotu ta dakatar da sammacin Ganduje kan bidiyon dala

Kotu ta dakatar da sammacin Ganduje kan bidiyon dala

Kotu ta yi wa Ganduje shamaki da duk masu yunkurin kama shi. ...

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 50 a Pakistan

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 50 a Pakistan

Mamakon ruwan sama ya shafe makwanni biyu yana sauka a wasu yankunan Pakistan. ...