Headlines

Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar Sarkin Ningi

Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar Sarkin Ningi

Sarkin ya rasu da sanyin safiyar ranar Lahadi. ...

Ambaliya: Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa jihohi da 3bn

Ambaliya: Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa jihohi da 3bn

Ambaliyar ruwa a daminar bana ta lalata gidaje da gonaki masu tarin yawa a wasu jihohin Najeriya. ...

Boko Haram ta sace matafiya 9 a iyakar Najeriya da Nijar

Boko Haram ta sace matafiya 9 a iyakar Najeriya da Nijar

An sace matafiyan ne a wani ƙauye da ke iyakar Najeriya da Nijar. ...

Ambaliya: Badaru ya bai wa Jigawa tallafin miliyan 20

Ambaliya: Badaru ya bai wa Jigawa tallafin miliyan 20

Ministan ya yabawa gwamnatin jihar kan yadda ta ke bai wa waɗanda lamarin ya shafa tallafi. ...

An kashe ’yan sanda 2 yayin arangama da ’yan shi’a a Abuja

An kashe ’yan sanda 2 yayin arangama da ’yan shi’a a Abuja

‘Yan Shi’ar sun ƙwace makaman ‘yan sanda tare da ƙone musu motoci uku. ...