Headlines

Ambaliya: Mutum 6 sun rasu, 2,000 sun rasa muhalli a Adamawa

Ambaliya: Mutum 6 sun rasu, 2,000 sun rasa muhalli a Adamawa

An yi kira da gwamnati ta taimaka wa waɗanda ambaliyar ta ɗaiɗaita. ...

An soma biyan ma’aikata sabon albashi mafi ƙaranci a Adamawa

An soma biyan ma’aikata sabon albashi mafi ƙaranci a Adamawa

Ma’aikatan ƙananan hukumomi za su samu nasu ƙarin albashin a ƙarshen watan Satumba. ...

Ambaliya: NEMA ta nemi jama’a su share magudanun ruwa a Edo

Ambaliya: NEMA ta nemi jama’a su share magudanun ruwa a Edo

Wasu ƙananan hukumomin za su fuskanci ambaliya kamar yadda Hukumar Hasashen Yanayi (NiMet) ta bayyana. ...

Sarki Aminu ya fita wajen Kano karon farko bayan dambarwar masarauta

Sarki Aminu ya fita wajen Kano karon farko bayan dambarwar masarauta

A halin yanzu, babu Sarki a Kano la’akari da cewa shi kansa Sarki Sanusi II ya tafi Ingila. ...

A daina tsoma Masarautar Bauchi a cikin harkokin siyasa – Shehu Buba

A daina tsoma Masarautar Bauchi a cikin harkokin siyasa – Shehu Buba

Idan mai sarauta ya faɗi ra’ayinsa a siyasance bai kamata a ɗauki mataki a kansa ba. ...