Headlines

Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 321 a jihohi 34 na Najeriya — NEC

Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 321 a jihohi 34 na Najeriya — NEC

Ambaliyar ta kuma yi sanadin raunata mutane 2,854 tare da lalata gidaje 281,000 da kadada 258,000 na gonaki. ...

Dalilin da ba zan janye ƙudirin ƙara haraji ba — Tinubu

Dalilin da ba zan janye ƙudirin ƙara haraji ba — Tinubu

Tinubu ya yi watsi da shawarar Majalisar Tattalin Arziki kan ƙudirin ƙara haraji. ...

Amorim ya zama sabon kocin Manchester United

Amorim ya zama sabon kocin Manchester United

Amorim ne koci na shida da zai horar da ƙungiyar tun bayan da Sir Alex Ferguson ya yi ritaya. ...

Yara masu zanga-zangar yunwa sun sume a kotu

Yara masu zanga-zangar yunwa sun sume a kotu

Yara huɗu ’yan kasa da shekaru 18 da ake zargi da cin amanar Nijeriya a lokacin zanga-zangar yunwa sun sume a kotu ...

Tsadar rayuwa: Kotu ta ba da belin masu zanga-zanga a kan N10m kowannensu

Tsadar rayuwa: Kotu ta ba da belin masu zanga-zanga a kan N10m kowannensu

Kotu ta tsare samarin da suka yi zanga-zangar tsadar rayuwa a Gidan Yarin Kuje, bayan ba da belin kowannensu a kan Naira miliyan 10. ...