Headlines

Masarautar Zazzau ta dakatar da Hakimi kan zargin lakada wa matashi duka

Masarautar Zazzau ta dakatar da Hakimi kan zargin lakada wa matashi duka

Ana zargin Hakimin ne da sa wa a lakada wa wani matashi duka ...

Usman Kumo, Aliyu Madakin Gini sun zama jagororin Majalisar Wakilai

Usman Kumo, Aliyu Madakin Gini sun zama jagororin Majalisar Wakilai

Shugaban Majalisar Wakilai, Tajuddeen Abbas ya bayyana Usman Bello Kumo (APC-Gombe) da Aliyu Sani Madakin Gini (NNPP-Kano) cikin ƙunshin jagororin maj ...

Jirgin farko na Alhazan Najeriya ya taso

Jirgin farko na Alhazan Najeriya ya taso

Jirgin farko na alhazan Najeriya ya taso daga Jeddah zuwa Sokoto da ƙarfe 1:55pm agogon Saudiyya. Hukumar aikin Hajji ta ƙasa NAHCON ta sanar da tashi ...

Ali Ndume, Rufa’i Hanga sun zama jagororin Majalisar Dattawa

Ali Ndume, Rufa’i Hanga sun zama jagororin Majalisar Dattawa

Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya bayyana Sanata Ali Ndume da Sanata Rufa’i Hanga cikin ƙunshin jagororin masu rinjaye da marasa rinjaye ...

JAMB ta dakatar da ɗalibar da ta sauya sakamako tsawon shekaru uku

JAMB ta dakatar da ɗalibar da ta sauya sakamako tsawon shekaru uku

Hukumar JAMB mai shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandire UTME, ta soke sakamakon Ms. Ejikeme Joy Mmesoma, sannan ta dakatar da ita daga r ...