Headlines

Tuna Baya: Tarihin shugaban mulkin sojin Najeriya Janar Aguiyi Ironsi

Tuna Baya: Tarihin shugaban mulkin sojin Najeriya Janar Aguiyi Ironsi

Manjo Janar (Sir) Johnson Thomas Umunakwe Aguiyi Ironsi shi ne shugaban mulkin soji na farko a tarihin Najeriya kuma shugaban ƙasa na  biyu bayan samu ...

An kama kwamishinan Ganduje bisa badaƙalar Naira biliyan guda

An kama kwamishinan Ganduje bisa badaƙalar Naira biliyan guda

Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta kama kwamishinan ayyuka na zamanin Gwamna Ganduje bisa zargin badaƙalar Naira biliyan ...

NAJERIYA A YAU: Dalilin Rashin Lafiyar Alhazan Najeriya Dubu 42 A Saudiyya

NAJERIYA A YAU: Dalilin Rashin Lafiyar Alhazan Najeriya Dubu 42 A Saudiyya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Rahotanni daga kasar Saudiyya na cewa kusan rabin alhazan da suka je Aikin Hajji bana daga Najeriya sun gamu d ...

Gwamnan Kano ya raba wa alhazan Jihar miliyan 65 na ‘Barka da Sallah’

Gwamnan Kano ya raba wa alhazan Jihar miliyan 65 na ‘Barka da Sallah’

An ba alhazan sama da su 6,000 da yanzu haka ke Saudiyya ne tallafin ...

’Yan ta’addan ISWAP sun kashe mutum 5 a harin roka a Borno

’Yan ta’addan ISWAP sun kashe mutum 5 a harin roka a Borno

An kai harin ne a garin Damboa na Jihar ...