Headlines

Za mu ƙalubalanci zargin badaƙala a kwangilar magunguna — Musa Kwankwaso

Za mu ƙalubalanci zargin badaƙala a kwangilar magunguna — Musa Kwankwaso

Ba zai yiwu a ce hukumomi uku na bincikar mutum ɗaya kan laifi ɗaya kuma a lokaci ɗaya ba. ...

Alƙalin Alƙalan Nijeriya Kayode Ariwoola ya yi ritaya

Alƙalin Alƙalan Nijeriya Kayode Ariwoola ya yi ritaya

Ya riƙe muƙamai daban-daban a ɓangaren shari’ar Nijeriya, inda ya kai ƙolokuwa a ranar 27 ga watan Yunin 2022. ...

Zanga-zanga ta ɓarke kan kisan Sarkin Gobir

Zanga-zanga ta ɓarke kan kisan Sarkin Gobir

Bayan Azahar ranar Alhamis ne fusatattun matasaba birnin Sakkwato suka fito kan tituna suna kone-kone domin nuna takaicinsu ...

Yadda ake zaman ɗarɗar saboda rushewar gidaje a Kano

Yadda ake zaman ɗarɗar saboda rushewar gidaje a Kano

Duk lokacin da aka yi ruwa unguwanninmu cika suke yi wani wajen ma za ka iya sa kwale-kwale ka yi tafiya a ciki. ...

Mutanen gari sun kama mai garkuwa da mutane a Jos

Mutanen gari sun kama mai garkuwa da mutane a Jos

Al’ummar yankin Nepa da ke garin Jos sun yi kukan kura sun kama mai garkuwa da mutane a ranar Alhamis, suka mika shi ga ’yan banga. ...