Headlines

Ranar Talata za a fara dawo da alhazan Najeriya

Ranar Talata za a fara dawo da alhazan Najeriya

A ranar Talata, 4 ga watan Yulin nan a za a fara kwaso alhazan Najeriya zuwa gida. Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da cewa ana sa ran ka ...

Mutane miliyan 4.3 na fama da yunwa a Arewa maso Gabas – MDD

Mutane miliyan 4.3 na fama da yunwa a Arewa maso Gabas – MDD

Babban jami’in jin ƙai na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) a Najeriya, Matthias Schmale, ya ce kimanin mutane Miliyan 4.3 ne ke fama da matsananciyar yun ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Koma Makarantu A Jihar Kano

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Koma Makarantu A Jihar Kano

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce daga hawa mulkinsa zuwa yanzu ya buɗe makarantu 20 da gwamnatin da ...

Dole mu dauki matakin kare martabar Al-Qur’ani — Kasashen Musulmi

Dole mu dauki matakin kare martabar Al-Qur’ani — Kasashen Musulmi

Jami’ar Al-Azhar ta nemi al’ummar Musulmi da su kai zuciya nesa domin Allah Ya yi alkawarin kare littafinsa. ...

Saudiyya ta tsare mutum 17,615 da suka yi yunkurin Aikin Hajji babu izini

Saudiyya ta tsare mutum 17,615 da suka yi yunkurin Aikin Hajji babu izini

An kama mutum 33 da ake zargi da jagorantar mutanen ba tare da izinin hukumomin kasar ba. ...