Najeriya ta ƙara kuɗin yin takardar fasfo
An ƙara kuɗin mallakar fasfon ne a gida Najeriya kaɗai, bai shafi masu yi a kasashen waje ba ...
An ƙara kuɗin mallakar fasfon ne a gida Najeriya kaɗai, bai shafi masu yi a kasashen waje ba ...
’Yan bindiga sun sako shi bayansa suka ƙarbi kuɗin fansa da kuma babura bayan da farko sun yi wa mahaifinsa kisan gilla ...
’Yan ta’adda sun kashe sarkin mai shekaru 72 wanda ya haura shekaru 40 a kan mulki duk da cewa ana shirin kai musu kuɗin fansa ...
Karin an biyu da aka kama shi yana satar doya a gonar wani dattijo da ke ƙauyen ke nan ...
Akalla dai mata 10 ne suka yi ƙorafi a kan mutumin bayan ya karɓe musu kuɗaɗe ...