Headlines

Mun yi bankwana da ECOWAS babu batun dawowa – Nijar, Mali da Burkina Faso

Mun yi bankwana da ECOWAS babu batun dawowa – Nijar, Mali da Burkina Faso

Ƙasashen uku sun jaddada aniyarsu na ficewa daga ƙungiyar ECOWAS. ...

Majalisa ta dakatar da Wike daga yin rusau a Abuja

Majalisa ta dakatar da Wike daga yin rusau a Abuja

Majalisar ta kafa kwamiti mai mambobi takwas domin bincikar yadda Wike ya rushe wa mutane kadarori. ...

Ina nan a raye, ban mutu ba – Shugaban INEC

Ina nan a raye, ban mutu ba – Shugaban INEC

Ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da mataimakinsa na musamman, ya fitar. ...

Zamana a gidan yari jarabawa ce daga Allah – Farouk Lawan

Zamana a gidan yari jarabawa ce daga Allah – Farouk Lawan

Lawan, ya bayyana zaman kason da ya yi a gidan yari a matsayin jarabawa daga Ubangiji, wanda ya ce ya koyi muhimman darusa na rayuwa. ...

Dan Majalisa ya rasu a Jihar Kogi

Dan Majalisa ya rasu a Jihar Kogi

Marigayi Hon. Enema Paul wanda shi ne tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar ya rasu ne a Abuja a taba ranar Asabar. ...