Headlines

Zulum ya raba wa magidanta 10,000 kayan abinci da 150m a Borno

Zulum ya raba wa magidanta 10,000 kayan abinci da 150m a Borno

Gwamnatin ya buƙaci waɗanda suka amfana da su yi wa Najeriya addu’a, domin samun ci gaba. ...

Ma’aikata ku tsaida harkokinku idan aka kama Ajaero – NLC

Ma’aikata ku tsaida harkokinku idan aka kama Ajaero – NLC

NLC ta ce za ta tsunduma yajin aikin da zai gurgunta al’amuran tattalin arziƙi a Najeriya. ...

Hisbah ta kama kwalaben barasa 24,000 a Kano

Hisbah ta kama kwalaben barasa 24,000 a Kano

Hukumar ta ce tana jiran umarnin kotu domin lalata barasar kamar yadda ta saba. ...

Biden na hawa jirgin shekara 30, Najeriya ta yi watsi da jirgin shekara 19

Biden na hawa jirgin shekara 30, Najeriya ta yi watsi da jirgin shekara 19

Sayen sabon jirgin shugaban ƙasar ya haifar da cece-kuce a Najeriya. ...

Ambaliyar ta hallaka mutum 30, 9,366 sun rasa muhalli a Jigawa

Ambaliyar ta hallaka mutum 30, 9,366 sun rasa muhalli a Jigawa

Sai dai hukumomi a jihar na ƙoƙarin tallafawa waɗanda lamarin ya shafa. ...