Headlines

Hana shaye-shaye: An kashe matashi a Kano

Hana shaye-shaye: An kashe matashi a Kano

Rikicin hana shaye-shaye a unguwar Mararraba dake Birnin Kano ya haddasa rasuwar wani matashi, Huzaifa Wada Ibrahim. Matashin dai ya yi baƙin jini ne ...

Za mu ɗau mataki kan Hudu Ari – INEC

Za mu ɗau mataki kan Hudu Ari – INEC

Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta ce za ta ɗau mataki kan dakataccen kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Hudu Ari. Kwamishinan yaɗa labarai da wayar da ka ...

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Litar Man Fetur Za Ta Koma N700 A Arewa

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Litar Man Fetur Za Ta Koma N700 A Arewa

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan A ranar 30 ga watan Mayu da ya gabata ne kamafanin Man Fetur Na Najeriya (NNPCL) ya bayyana cewa sabon farashi ...

Umarnin CBN kan soshiyal midiya ya saɓa doka – NDPC

Umarnin CBN kan soshiyal midiya ya saɓa doka – NDPC

Hukumar kare bayanan sirrin masu amfani da intanet ta ƙasa (NDPC), ta ce umarnin da Babban Bankin Ƙasa (CBN) ya bai wa bankuna na neman bayanan soshiy ...

Rikicin Sudan na neman rikidewa zuwa na kabilanci – MDD

Rikicin Sudan na neman rikidewa zuwa na kabilanci – MDD

Rikicin Sudan na neman rikidewa zuwa na kabilanci ...