Headlines

Tinubu na shirin janye ƙudurin ƙara haraji

Tinubu na shirin janye ƙudurin ƙara haraji

Shugaba Tinubu na shirin janye ƙudurin neman ƙara haraji da shugabannin Arewa suka ƙi amincewa da shi ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Arewa

NAJERIYA A YAU: Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Arewa

A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu. ...

Za mu kawo ƙarshen talaucin da ya yi wa Najeriya katutu nan da 2030 — MDD

Za mu kawo ƙarshen talaucin da ya yi wa Najeriya katutu nan da 2030 — MDD

Za mu yi duk mai yiwuwa wajen tallafa wa Najeriya ta yaƙi talaucin da ya yi wa ’yan ƙasar katutu. ...

An haifi jarirai sama da 30 a sansanin ’yan gudun hijira ɗaya a Benuwe

An haifi jarirai sama da 30 a sansanin ’yan gudun hijira ɗaya a Benuwe

Abin farin ciki, ba a sami rahoton mutuwar jariri ko ɗaya ba a tsawon watanni takwas. ...

Buni ya gabatar da N320bn kasafin Yobe na 2025

Buni ya gabatar da N320bn kasafin Yobe na 2025

Kasafin kuɗi na 2025 mai taken “Kasafin Haɓaka Tattalin Arziki da Rage Talauci an gabatar da shi ga Majalisar dokokin Jihar ...