Headlines

Gwamnan Kano ya raba wa Kwamishinoninsa 19 ma’aikatu

Gwamnan Kano ya raba wa Kwamishinoninsa 19 ma’aikatu

Gwamnan Kano ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Jihar su 19 ...

Abba Kabir ya dakatar da ma’aikatan da Ganduje ya ɗauka

Abba Kabir ya dakatar da ma’aikatan da Ganduje ya ɗauka

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya dakatar da albashin ma’aikata 10,800 da Gwamna Ganduje ya ɗauka a ƙarshen mulkinsa. Akanta Janar na jihar Kano, Abdul ...

Yobe: Ɗan majalisa mai hawa bakwai ya zama shugaba

Yobe: Ɗan majalisa mai hawa bakwai ya zama shugaba

Daga Habibu Idris Gimba, Damaturu Majalisar Dokokin jihar Yobe ta zaɓi ɗan majalisar da yafi kowa daɗewa akan kujera a matsayin shugabanta. Aminiya ta ...

Hajjin Bana: Alhazan Najeriya sun isa Muna

Hajjin Bana: Alhazan Najeriya sun isa Muna

Alhazan Najeriya kimanin 90,000 sun sauka a Muna ranar Litinin domin  fara  aikin Hajjin bana. Jigilar alhazan ta fara ne tun a ranar Lahadi 7 ga wata ...

Gwamnan Kano zai mayar da ginin shataletalen da ya rusa

Gwamnan Kano zai mayar da ginin shataletalen da ya rusa

Gwamnnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce zai mayar da ginin shatale-talen ƙofar gidan gwamnati da ya rusa, zuwa Na’ibawa dake gefen garin Kano. Kak ...