Headlines

Mun kama ’yan siyasar da suka ba wa masu zanga-zanga N4bn —Ribadu

Mun kama ’yan siyasar da suka ba wa masu zanga-zanga N4bn —Ribadu

Nuhu Ribadu ya ce an kama ’yan siyasan ne a Abuja da jihohin Kano, Kaduna da Katsina kan kasance daga cikin masu daukar nauyin zanga-zangar. ...

Fyade: Kuto Ta Tsare Magidanci A Gidan Yari A Zariya

Fyade: Kuto Ta Tsare Magidanci A Gidan Yari A Zariya

Magidancin da kokarin yi wa yarin ]yar ’yar shekara bakwai fyade a unguwar Tudun Jukun ...

Mata sun yi zanga-zanga a tuɓe kan rashin tsaro

Mata sun yi zanga-zanga a tuɓe kan rashin tsaro

Mata sun gudanar da zanga-zanga a tuɓe domin bayyana fushinsu kan matsalar rashin tsaro a yankin Akoko da ke Jihar Ondo. ...

Albashin sanatoci ya haura N2bn

Albashin sanatoci ya haura N2bn

Amma har yanzu ba a san nawa ake biyan shugabannin majalisar su 10 ba ...

Mu yawaita addu’a ga shugabanni kan matsalolin ƙasa -Sarakunan Samarin Oyo

Mu yawaita addu’a ga shugabanni kan matsalolin ƙasa -Sarakunan Samarin Oyo

Majalisar Sarakunan Samarin Hausawa a Jihar Oyo ta ce yawaita roƙon Allah Ya yi wa shugabannin ƙasa jagoranci ne hanya ta farko wajen samun sauƙin ray ...