Headlines

Ana neman ƙwace filin masallacin ’yan Arewa don gina dandalin baɗala a Abiya

Ana neman ƙwace filin masallacin ’yan Arewa don gina dandalin baɗala a Abiya

An rusa katangar da ta kewaye masallacin aka gina shaguna da rumfunan sayar da giya ...

NAJERIYA A YAU: Shin Matasa Sun Shirya Karɓar Ragamar Shugabanci A Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Shin Matasa Sun Shirya Karɓar Ragamar Shugabanci A Najeriya?

Matasa na ta hanƙoron a ba su dama su dama su jagoranci shugabanci da kuma ɗora shugabanni na gari. ...

Farashin litar man fetur ya kai N950 a Kano

Farashin litar man fetur ya kai N950 a Kano

Galibin gidajen man da ke cikin birnin Kano sun kasance a rufe. ...

Mayaƙa fiye da 100 sun mutu a rikicin ISWAP da Boko Haram

Mayaƙa fiye da 100 sun mutu a rikicin ISWAP da Boko Haram

Ana cikin yanayi mai cike da sarkakiya kasancewar kungiyar ISWAP na shirin ɗaukar fansa. ...

Ana zargin mutum biyu da kashe direban Keke Napep a Borno

Ana zargin mutum biyu da kashe direban Keke Napep a Borno

An gano gawar direban Napep din bayan kwanaki biyu da kashe shi. ...