Headlines

Majalisar Tattalin Arziki ta ba da shawarar jingine ƙudirin ƙara haraji

Majalisar Tattalin Arziki ta ba da shawarar jingine ƙudirin ƙara haraji

Majalisar Tattalin Arziki ta Ƙasa a Najeriya ta ba da shawarar dakatar da ƙudirin yi wa haraji kwaskwarima da gwamnatin tarayya ke shirin yi. Mambobin ...

Ruftawar gini ta laƙume rayukan mutum 10 a Ibadan

Ruftawar gini ta laƙume rayukan mutum 10 a Ibadan

An ciro mutane 10 daga cikin baraguzan benen da ya ruguje, yayin da aka ceto mutane bakwai da ransu. ...

An ƙara mafi karancin albashin Kaduna zuwa N72,000

An ƙara mafi karancin albashin Kaduna zuwa N72,000

Gwamna Uba Sani na Jihar Kaduna ya sanar da Naira 72,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi. ...

Ya kamata a koma koyarwa cikin harsunan Nijeriya — Masana

Ya kamata a koma koyarwa cikin harsunan Nijeriya — Masana

An zaburar da gwamnati kan ƙudurinta ta na fara aiki da harsunan cikin gida wajen koyo da koyarwa. ...

Tsadar fetur: Dangote da ’yan kasuwa sun sake sa zare

Tsadar fetur: Dangote da ’yan kasuwa sun sake sa zare

Ɗangote ya ce a yanzu haka matatarsa na da man da zai ishi Nijeriya na kwana 12, amma ’yan kasuwa na kuka da cewa farashinsa ya yi tsada. ...