Headlines

Ranar Asabar za a kammala jigilar maniyyata Aikin Hajjin bana – NAHCON

Ranar Asabar za a kammala jigilar maniyyata Aikin Hajjin bana – NAHCON

Ta ce bana ba za a sami matsalar tsaikon jigilar ba ...

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kwamishinoni 17

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kwamishinoni 17

Majalisar Dokokin  Kano ta amince da kwamishinoni 17 daga cikin 19 da gwamnan jihar, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aike mata. Majalisar dai ta amince da ...

Faɗan Manya: Masu kamfanin Twitter da Facebook za su dambace

Faɗan Manya: Masu kamfanin Twitter da Facebook za su dambace

Manyan attajiran da suka mallaki kamfanonin  Twitter, Facebook da Instagram sun shirya gwada ƙwanji domin fid-da-raini tsakaninsu. Mai Twitter, Elon M ...

Bidiyon Dala: Muhuyi zai binciki Ganduje

Bidiyon Dala: Muhuyi zai binciki Ganduje

Komammen shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado ya sha alwashin bincikar tsohon Gwamna Abdul ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Harkokin Zabe Ke Shafar Dimokuradiyya

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Harkokin Zabe Ke Shafar Dimokuradiyya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan. Lura da yadda ake kai ruwa rana a kotunan sauraron kararrakin zabe, da irin manya-manyan lauyoyin da ake dauk ...