Headlines

DAGA LARABA: Martanin ‘Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu

DAGA LARABA: Martanin ‘Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Batun bada rancen kudin karatu ga daliban  jami’o’i na matakin digiri a Najeriya na ci gaba da dau ...

An sace kuros din tsohon Fafaroma Benedict a cocin Jamus

An sace kuros din tsohon Fafaroma Benedict a cocin Jamus

An sace wani Kuros da tsohon Fafaroma, Benedict XVI ya bayar da kyautarsa ga wani coci da ke garinsa na Bavaria a kasar Jamus. A cewar ’yan sanda, an ...

Dillalan naman jaki na neman diyyar biliyan daya daga hukumar Kwastam

Dillalan naman jaki na neman diyyar biliyan daya daga hukumar Kwastam

Dillalan sun ce ba za su lamunci ci gaba da kama musu kaya ba ...

Tsananin zafi ya yi ajalin kusan mutum 100 a India

Tsananin zafi ya yi ajalin kusan mutum 100 a India

Akalla mutum 96 sun mutu a Jihar Uttar Pradesh ...

Zargin garkuwa da mutane: Dan jarida zai bayar da shaida a kotu da bidiyon da ya nada

Zargin garkuwa da mutane: Dan jarida zai bayar da shaida a kotu da bidiyon da ya nada

Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa a Karamar Hukumar Sabon Gari, ta gayyaci dan jarida domin ya bayar da shaida kan zargin da ake yi w ...