Headlines

Ya saki amaryarsa minti uku kacal da ɗaura aurensu

Ya saki amaryarsa minti uku kacal da ɗaura aurensu

Angon ya zagi amaryar saboda faduwar da ta yi a gaban jama’a. ...

Sanya kakin agaji ya jefa 442 a komar hukuma

Sanya kakin agaji ya jefa 442 a komar hukuma

Mubarak dai fitaccen mawaki ne da aka fi sani da Mr 442, inda yake wakokin gambara da Ingausa. ...

An gano kifaye ɗauke da Hodar Iblis a tekun Brazil

An gano kifaye ɗauke da Hodar Iblis a tekun Brazil

An gano cewa sinadarin Hodar Iblis ɗin ya fi yawa a cikin tsokar namansu fiye da hantar. ...

Kano Pillars na ƙoƙarin gyara kafin sabuwar kaka

Kano Pillars na ƙoƙarin gyara kafin sabuwar kaka

Tun da Pillars ta dawo Firimiyar Nijieriya har yanzu ba ta dawo ganiyarta ba. ...

Tinubu bai damu da halin da al’umma ke ciki ba — PDP

Tinubu bai damu da halin da al’umma ke ciki ba — PDP

Masharhanta da dama sun soki jawabin Tinubu, inda suka ce ya gaza taɓo buƙatun masu zanga-zangar kai-tsaye. ...