Headlines

Za a tada ganuwar Kano da ɓuraguzan rusau

Za a tada ganuwar Kano da ɓuraguzan rusau

Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf yace za a yi amfani da ɓuraguzan wuraren da gwamnatinsa ta rushe wurin tada rusasshiyar ganuwar Birnin Kano ma ...

NAJERIYA A YAU: Yadda cire tallafin mai a Najeriya ya shafi makwabtanta

NAJERIYA A YAU: Yadda cire tallafin mai a Najeriya ya shafi makwabtanta

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya furta cewa wasu kasashen da ke makwaftaka da Najeriya suna jin radadin cire tallafin man da a ...

RA’AYI: Haba Kashim Shettima!

RA’AYI: Haba Kashim Shettima!

“Wannan kalami na Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima babban abin kunya ne da kuma Allah wadai” ...

An ga watan Zhul-Hijjah a Najeriya – Sarkin Musulmi

An ga watan Zhul-Hijjah a Najeriya – Sarkin Musulmi

Hakan na nufin ranar Laraba, 28 ga watan Yuni za a yi Babbar Sallar bana ...

Yadda tsayuwar Arafat ta bana za ta kasance — Saudiyya

Yadda tsayuwar Arafat ta bana za ta kasance — Saudiyya

Hukumomin Saudiyya sun ce za a yi tsayuwar Arafat a ranar Talata ...