Sojoji sun kashe mayaƙan ISWAP 38, sun daƙile hari a sansanin soji a Borno
Dakarun sun daƙile harin da mayaƙan ISWAP suka kawo wa sansaninsu. ...
Dakarun sun daƙile harin da mayaƙan ISWAP suka kawo wa sansaninsu. ...
Rundunar ta jadadda aniyarta na ci gaba da yaƙi da laifuka a jihar. ...
Sai dai jami’an tsaron Amotekun sun yi nasarar ceto wasu da aka sace. ...
An saki El-Rufai ne biyo bayan rasuwar mahaifiyarsa a ranar Juma’a. ...
Al’ummar ƙauyen Madira da ke Ƙaramar Hukumar Ƙaura Namoda, Jihar Zamfara, sun koka kan yadda sulhun da suka yi da ’yan bindiga ya zamar musu alaƙaƙai, ...