Headlines

Abba: Ba mu yanke hukunci kan rushe sabbin masarautun Kano ba tukunna

Gwamnatin jihar ta karyata rahotannin da ake yadawa cewar ta shirya rushe masarautun da Ganduje ya kirkira. ...

Cire Tallafi: Majalisar Wakilai ta bukaci Tinubu ya fito da hanyoyin rage radadi

Majalisar ta bukaci daidaita al’amura don saukakawa talakawa yanayin da ake ciki. ...

Majalisar Kano ta amince wa Abba ya nada masu ba shi shawara 20

Majalisar ta amince da bukatar gwamnan bayan karanta wasikarsa a ranar Laraba. ...

Sojoji sun ceto manoma 10 da aka sace a Zamfara

‘Yan bundigar sun tsere sun bar mutanen da suka sace. ...

BIDIYO: Ra’ayoyin Kanawa game da rushe shatale-shatalen kofar gidan Gwamna

Ra’ayoyin Kanawa game da rushe shatale-shatalen kofar gidan Gwamna ...