Headlines

Gwamnan Kogi ya kori Kwamishina da wasu 2 daga aiki

Gwamnan Kogi ya kori Kwamishina da wasu 2 daga aiki

An sanar da sallamarsu daga aiki cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran gwamnan ta fitar. ...

Mutum 10 sun shiga hannu kan zargin aikata laifuka a Bauchi

Mutum 10 sun shiga hannu kan zargin aikata laifuka a Bauchi

Rundunar ta ce za ta gurfanar da su a gaban kotu da zarar ta kammala bincike. ...

Abin da muka tattauna da Tinubu kan rikicin Mali —Jonathan

Abin da muka tattauna da Tinubu kan rikicin Mali —Jonathan

Tinubu ya gana da Jonathan a fadar shugaban kasa a ranar Talata. ...

Kano: Abba ya rushe shataletalen gidan gwamnati

Kano: Abba ya rushe shataletalen gidan gwamnati

A cikin dare aka sa gireda ta yi lebur da shataletalen mai suna State Roundabout ...

Zulum ya raba wa manoma taraktoci 442 da takin zamani

Zulum ya raba wa manoma taraktoci 442 da takin zamani

Gwamnan Borno, Babagana Umara  Zulum, ya raba taraktoci 442 da injinan noma da garmuna guda 312 da kuma takin zamani nau’in MPK ga manoman jihar ...