An Gano Gurnetin ’Yan ta’adda 6 A Maiduguri
An gano gurneti guda shida da ake zargin ’yan ta’adda sun yi watsi da su a unguwar Ajilari Kross a birnin Maiduguri. ...
An gano gurneti guda shida da ake zargin ’yan ta’adda sun yi watsi da su a unguwar Ajilari Kross a birnin Maiduguri. ...
Dokar hana fita tsawon awa 24 a Kaduna da Zariya ta fara aiki ne nan take ...
Kanawa sun yi salloli na musamman da addu’o’in Alkunut domin neman sauki daga Allah bisa halin yunwa da tsadar rayuwa da ake fama su a Naj ...
An girke jami’an tsaro kimanin 800 bayan bata-gari sun nemi kutsawa su sace kayayyakin abinci a Kasuwar Dawanau da ke Kano da sunan zanga-zangar ...
Gwamna Oyo ya nuna matukar farin ciki a kan yadda matasa suka gudanar da zanga-zangar tsadar rayuwa cikin lumana a jihar. ...