Saurayin Mai Awara Ya Watsa Mata Tafasasshen Mai A Zariya
Ya yi mata wanka da tafasasshen mai ne saboda ta yi masa magana bayan ya yi ta daukar awaran da take suya yana ta ci ...
Ya yi mata wanka da tafasasshen mai ne saboda ta yi masa magana bayan ya yi ta daukar awaran da take suya yana ta ci ...
Wasu da ake kyautata zaton Fulani makiyaya ne sun sare hannuwan wani manomi bayan sun shiga gonarsa da dabbobinsu a Jihar Borno. ...
Al’ummar Bolari sun dawo da kayayyakin da bata-gari suka sace a yayin zanga-zangar tsadar rayuwa ...
Dokar ta fara aiki ne daga karfe 12 na dare a ranar Lahadi, 4 ga watan Agusta, 2024. ...
Ana ci gaba da bayyana ra’ayoyi mabambanta bayan jawabin Shugaba Tinubu kan tsadar rayuwa. ...