Headlines

Amnesty ta buƙaci a binciki kisan masu zanga-zanga a Kano

Amnesty ta buƙaci a binciki kisan masu zanga-zanga a Kano

Ƙungiyar ta ce dole ne a bai wa iyalan waɗanda aka kashe kariya daga kowace irin barazana. ...

’Yan kasuwar Kano sun buƙaci kawo ƙarshen zanga-zangar yunwa

’Yan kasuwar Kano sun buƙaci kawo ƙarshen zanga-zangar yunwa

‘Yan kasuwar sun ce tattaunawa ita kaɗai mafita game da matsalolin da ake fuskanta a ƙasar. ...

’Yan Biyafara sun kashe shugabannin al’umma 8 a Imo

’Yan Biyafara sun kashe shugabannin al’umma 8 a Imo

Maharan sun kai harin ne yayin da shugabannin suke tsaka da gudanar da taro. ...

Kasuwar Gwal za ta fara aiki a Kano — Kwamishina

Kasuwar Gwal za ta fara aiki a Kano — Kwamishina

Gwamnatin ta ce kasuwar za ta samar wa matasan jihar ayyukan yi. ...

Jawabin Tinubu ya nuna akwai mafita game da matsalolin Najeriya — Jigon APC

Jawabin Tinubu ya nuna akwai mafita game da matsalolin Najeriya — Jigon APC

Jigon ya ce Tinubu ya damu matuƙa game da halin da ‘yan Najeriya ke ciki. ...