An kama dan kasar waje kan sace fitilun kan titi a Abuja
An kama wani babban dan kwangila dan kasar waje kan sace fitilun kan titi a Abuja. ...
An kama wani babban dan kwangila dan kasar waje kan sace fitilun kan titi a Abuja. ...
Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli, ya nada Malam Junaid Mahmud a matsayin Sarkin Dawakin Tsakar Gida. ...
Fadar Sarkin Musulmi ta ce zai halarci wani taro a Abuja, tana mai karyata jita-jitar rasuwarsa da ake yaɗawa. ...
Aƙalla ƙauyuka 23 ne ’yan bindiga suka tarwatsa a ƙauyukan da cikin sansanin horon sojojin atilare da ke Ƙaramar Hukumar Kontagora a Jihar Neja. ...
Babban Jami’in TCN ya ce ’yan ta’adda sun sha yin barazanar ƙwace Babbar Cibiyar wutar lantarki ta Shiroro ...