Headlines

Ka kyale ’yan majalisa su zabi wanda suke so ya jagorance su – Dattawan Arewa ga Tinubu

Sun ce kowanne bangare gashin kansa yake ci, bai kamata a yi masa shisshigi ba ...

Ban ce duk lalacewar Kirista ya fi Musulmi cancanta ya shugabanci majalisa ba – Shettima

Ya ce sam ba haka yake nufi ba, juya masa magana aka yi ...

Tinubu ya rattaba hannu kan dokar bai wa dalibai rance

Za a rika ba dalibai bashi mara ruwa, idan sun gama karatu su biya ...

’Yan Nijar sun fi mu jin haushin cire tallafin mai – Akpabio

Ya ce tuni suka fara zanga-zanga a kan haka ...

Masarautar Zazzau ta soke hawan Babbar Sallah

Ba za yi hawan ba ne saboda Sarki ya tafi Saudiyya ...