Headlines

Brahim Diaz ya koma Madrid bayan zaman aro a Milan

Brahim Diaz ya koma Madrid bayan zaman aro a Milan

Real Madrid ta dauki Brahim a Janairun 2019 daga Manchester City. ...

An ci gaba da gumurzu bayan cikar wa’adin yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan

An ci gaba da gumurzu bayan cikar wa’adin yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan

Kashi 20 kadai ne da ma’aikatun kiwo lafiya ke aiki a birnin na Khartoum. ...

An kama mai yi wa masu garkuwa da mutane leken asiri a Abuja

An kama mai yi wa masu garkuwa da mutane leken asiri a Abuja

An cafke wasu mutum 12 da ke kera wa ’yan fashi da makami bindigogi. ...

Janye tallafi: Masu kayan gwari sun koka kan rashin ciniki a Legas

Janye tallafi: Masu kayan gwari sun koka kan rashin ciniki a Legas

Karin farashin man fetur ya dada dagula al’amura domin ya janyo karancin kayan gwari a kasuwa da hauhawar farashinsu da kuma karancin masu saye ...

A kamo jami’an lafiyar da suka ki karbar mutanen da suka yi hatsari —Zulum

A kamo jami’an lafiyar da suka ki karbar mutanen da suka yi hatsari —Zulum

Duk likita ko ma’aikacin lafiya da ya ki duba marasa lafiya ba tare da wani dalili ba, to ya kamata a kore shi nan take,” in ji Zulum. ...