Abba ya sanya dokar hana fita a Kano
Zanga-zangar matsin rayuwa da aka soma a fadin jihar ta rikiɗe zuwa tarzoma. ...
Zanga-zangar matsin rayuwa da aka soma a fadin jihar ta rikiɗe zuwa tarzoma. ...
An kashe mutane 19 yayin da ‘yan sanda suka tabbatar da mutuwar mutum 16. ...
Yadda aka yi karon barta tsakanin ’yan sanda da masu zanga-zanga a Kano ...
Sun banka wuta a ofishin Hukumar Sadarwa ta Kada (NCC) da ke Kano inda suka kwashe kwamfutoci da kujeru wasu kayan aiki. ...
Masu zanga-zangar goyon bayan Tinubu sun yi taro a Fadar Sarkin Kano da ke Nasarawa ...