Headlines

Magoya bayan Gwamnan Kano sun ɗauki hankalin taron gangamin APC

Magoya bayan Gwamnan Kano sun ɗauki hankalin taron gangamin APC

Magoyan bayan, waɗanda akasarinsu matasa ne maza da mata, sun yi ta rera waƙoƙi da raye-raye ɗauke da taken goyon bayan takarar Gwamnan a zango na biy ...

Mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus

Mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus

A cikin wata sanarwa da Dakta Habibu Sale Mohammed, kakakin Kwankwasiyya ya sanya wa hannu, ya bayyana matakin a matsayin mai wahala amma ya zama dole ...

’Yan bindiga sun kashe manomi da sace wasu biyu a Sakkwato

’Yan bindiga sun kashe manomi da sace wasu biyu a Sakkwato

A cewarsa, maharan sun isa gonakin ne da misalin karfe 10:30 na safe a ranar Alhamis, ɗauke da bindigogi ƙirar AK-47, inda suka buɗe wuta tare da tila ...

’Yan sanda sun ceto yaron da aka sace, sun kama mutum 5 a Borno

’Yan sanda sun ceto yaron da aka sace, sun kama mutum 5 a Borno

Rundunar ta jaddada ƙudirinta na ci gaba da yaƙi da miyagun laifuka. ...

Mahaifiyar El-Rufai, Hajiya Umma ta rasu

Mahaifiyar El-Rufai, Hajiya Umma ta rasu

Babu tabbacin ko tsohon gwamnan zai halarci jana’izar mahaifiyar tasa. ...