Headlines

DSS ta tsare Gwamnan CBN bayan Tinubu ya dakatar da shi

DSS ta tsare Gwamnan CBN bayan Tinubu ya dakatar da shi

Tinubu ya ba da umarnin a binciki za Emefiele, wanda ya dakatar ba tare da bata lokaci ba ...

Gobara ta lakume shaguna 30 a Kasuwar Dubai da ke Damaturu

Gobara ta lakume shaguna 30 a Kasuwar Dubai da ke Damaturu

Akalla shaguna 30 ne dauke da kayayyaki na miliyoyin nairori suka kone kurmus. ...

Na yi abin da ya dace kan cire tallafin man fetur — Tinubu

Na yi abin da ya dace kan cire tallafin man fetur — Tinubu

Bai kamata Najeriya ta ke azurta wasu mutane kalilan da kudin tallafin man fetur ba. ...

Da mun hadu da Kwankwaso da na dalla masa mari — Ganduje

Da mun hadu da Kwankwaso da na dalla masa mari — Ganduje

Na ji takaicin ganawar da Kwankwaso ya yi da Tinubu. ...

An kama matashin da ya yi wa ’yar shekara 5 fyade a Gombe

An kama matashin da ya yi wa ’yar shekara 5 fyade a Gombe

Rundunar ta ce za ta mika shi kotu da zarar ta kammala bincike. ...