LABARIN RFI: Messi ya yi awon gaba da magoya bayan PSG
Adadin magoya bayan PSG a shafinta na Instagram ya ragu sosai tun bayan da aka sanar cewa, Lionel Messi zai raba gari da kungiyar ...
Adadin magoya bayan PSG a shafinta na Instagram ya ragu sosai tun bayan da aka sanar cewa, Lionel Messi zai raba gari da kungiyar ...
Gwamnan ya dora wa kwamitin alhakin duba dukkan gwanjon kayan gwamnati da tsohuwar gwamnatin ta yi ba bisa ka’ida ba, domin gadara da kusanci. ...
Jirgin kasa ya kashe soja a daidai wurin da jirgin kasa ya kashe mutum 6, ya jikkata wasu 80 a cikin motar ma’aikata a Legas ...
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce, rashin aikin matatun man gwamnati ne ya sa ta fara biyan tallafin mai ...
A shirin za a ji daga bakin wani mai sayar da mai da kuma masu saye, masu halinsu da masu fama da rayuwa. ...