Headlines

Gwamnan Sakkwato ya kafa kwamitin binciken gwanjon kayan gwamnati da Tambuwal ya yi

Gwamnan Sakkwato ya kafa kwamitin binciken gwanjon kayan gwamnati da Tambuwal ya yi

Gwamnan ya dora wa kwamitin alhakin duba dukkan gwanjon kayan gwamnati da tsohuwar gwamnatin ta yi ba bisa ka’ida ba, domin gadara da kusanci. ...

Jirgin kasa ya kashe sojan Najeriya

Jirgin kasa ya kashe sojan Najeriya

Jirgin kasa ya kashe soja a daidai wurin da jirgin kasa ya kashe mutum 6, ya jikkata wasu 80 a cikin motar ma’aikata a Legas ...

Buhari ya kashe wa matattun matatu fiye da kudin gina Matatar Dangote —Gwamnan Nasarawa

Buhari ya kashe wa matattun matatu fiye da kudin gina Matatar Dangote —Gwamnan Nasarawa

Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce, rashin aikin matatun man gwamnati ne ya sa ta fara biyan tallafin mai ...

NAJERIYA A YAU: Yadda gidajen mai suke kwantai saboda tsadar fetur

NAJERIYA A YAU: Yadda gidajen mai suke kwantai saboda tsadar fetur

A shirin za a ji daga bakin wani mai sayar da mai da kuma masu saye, masu halinsu da masu fama da rayuwa. ...

Dambarwa 5 a kwana 10 na sabon Gwamnan Filato

Dambarwa 5 a kwana 10 na sabon Gwamnan Filato

Tun ranar da aka rantsar da Gwamna Caleb ya fara yamutsa hazo a Jihar Filato ...