Headlines

Majalisa Ta 10: Sanatoci 75 na goyon bayan Akpabio —Ndume

Majalisa Ta 10: Sanatoci 75 na goyon bayan Akpabio —Ndume

Sanatan ya ce yana da yakinin dan takararsu ne zai zama sabon shugaban Majalisar Dattawa. ...

Rusau: Tirela ta kashe yaro a wurin dibar ‘ganima’ a Kano

Rusau: Tirela ta kashe yaro a wurin dibar ‘ganima’ a Kano

An ruwaito wasu da dama sun jikkata yayin da gini ya rufta musu. ...

Cire Tallafi: Muna da karfin ikon rage kudin mai —IPMAN

Cire Tallafi: Muna da karfin ikon rage kudin mai —IPMAN

Kungiyar ta ce da zarar ta fara shigo da mai daga waje farashin zai ragu. ...

Tinubu ya umarci a fara shirin rage radadin cire tallafin mai

Tinubu ya umarci a fara shirin rage radadin cire tallafin mai

Tinubu ya umarci Majalisar Tattalin Arziki na Kasa ta tsara hanyoyin da gwamnati za ta bi don wa ’yan Najeriya radadin cire tallafin fetur ...

NAJERIYA A YAU – Shin Buhari Zai Iya Rayuwa A Daura?

NAJERIYA A YAU – Shin Buhari Zai Iya Rayuwa A Daura?

Yiwuwar rayuwar Shugaba Buhari a mahaifarsa Daura, bayan shi shi da iyalansa sun kwashe shekara 8 Fadar Aso Rock ...