Headlines

Najeriya ta doke Iran da ci 2 a wasan sada zumunta 

Najeriya ta doke Iran da ci 2 a wasan sada zumunta 

Moses Simon da Akor Adams ne suka jefa wa Super Eagles ƙwallo a raga. ...

Abduljabbar ya nemi taimakon alƙalin alƙalai kan zargin yi wa shari’arsa maƙarƙashiya

Abduljabbar ya nemi taimakon alƙalin alƙalai kan zargin yi wa shari’arsa maƙarƙashiya

Malamin ya ce shari’ar misali ne na rashin adalci da zalunci da aka yi masa. ...

Ba zan tsaya takarar shugaban ƙasa ba a 2027 — Saraki

Ba zan tsaya takarar shugaban ƙasa ba a 2027 — Saraki

Saraki ya musanta jita-jitar cewa yana shirin sauya sheƙa zuwa wata jam’iyya, yana mai jaddada cewa yana nan a PDP. ...

ASUU ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin biyan sabon albashi

ASUU ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin biyan sabon albashi

Idan gwamnati ta gaza aiwatar da hakan cikin wa’adin da aka bayar, ƙungiyar za ta ɗauki mataki mai tsauri. ...

Trump ya tsawaita wa’adin dakatar da kai wa Iran hari

Trump ya tsawaita wa’adin dakatar da kai wa Iran hari

Trump ya yi gargaɗin cewa Iran za ta fuskanci sakamako mai tsauri idan ta ƙi amincewa da buƙatun Amurka. ...