Headlines

Farashin gas din girki da man jirgin sama ya karye

Farashin gas din girki da man jirgin sama ya karye

An samu ragin Naira 300 a kan kilon gas din girki da litar man jirgi, a daidai lokacin da farashin fetur ya yi tashin gwauron zabo a Najeriya ...

Kasashen da suka rage a Gasar Kofin Duniya ta ’yan kasa da shekaru 20

Kasashen da suka rage a Gasar Kofin Duniya ta ’yan kasa da shekaru 20

Koriya ta Kudu ta fatattako tawagar Flying Eagles ta Najeriya. ...

Yemi Mobolade: Dan Najeriya ya zama Magajin Gari a Amurka

Yemi Mobolade: Dan Najeriya ya zama Magajin Gari a Amurka

Mobolade wanda dan gudun hijira ne daga Najeriya hamshakin dan kasuwa ne. ...

Cire Tallafin Mai: An rage ranakun zuwa aiki zuwa kwana 3 a Kwara

Cire Tallafin Mai: An rage ranakun zuwa aiki zuwa kwana 3 a Kwara

Gwamnatin ta yanke hukuncin ne don rage wa ma’aikatan jihar radadi. ...

An kama mutum 4 da kasusuwan dan Adam a Gombe

An kama mutum 4 da kasusuwan dan Adam a Gombe

Za a gurfanar da wadanda ake zargin a kotu. ...