
Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 80, wasu 876 Sun Mika Wuya A Borno
Yadda sojoji suka ragargaji mayakan ISWAP da Boko Haram a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya ...
Yadda sojoji suka ragargaji mayakan ISWAP da Boko Haram a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya ...
Rahoton ya ce mahara sun kashe mutum 1,872 a Najeriya tare da sace wasu 714, aka kuma jikkata wasu daga watan Janairu zuwa Afrilu ...
Wani almajiri mai shekara 13 ya rasu bayan da ya nitse a cikin kogi a kauyen Makugara da ke Karamar Hukumar Karaye a Jihar Kano. ...
An kama bokan da sassan jikin faston da ya je wurinsa neman magajin karfin nuna iko da mu’ujiza ...
Abubuwan da binciken Aminiya ya gano kan yadda aka kashe ’yan sanda 581 da sojoji 384 a Najeriya daga 2021 zuwa 2023 ...