Headlines

An hana amfani da Facebook da WhatsApp saboda daure Ousmane Sonko a Senegal

An hana amfani da Facebook da WhatsApp saboda daure Ousmane Sonko a Senegal

An same Sanko da laifin nuna rashin da’a, amma an wanke shi daga zargin aikata fyade. ...

APC ta yi mulkin kama-karya na shekara 8 a Kaduna — Shehu Sani

APC ta yi mulkin kama-karya na shekara 8 a Kaduna — Shehu Sani

Kar Tinubu ya saki jiki da El-Rufai domin ba shi da maraba da dan maciji. ...

Tallafin Man Fetur: NLC za ta tsunduma yajin aiki ranar Laraba

Tallafin Man Fetur: NLC za ta tsunduma yajin aiki ranar Laraba

NLC za ta shiga yajin aikin ne don nuna rashin gamsuwarta game da cire tallafin man fetur. ...

An ceto direbobin da ISWAP ta yi garkuwa da su a Borno

An ceto direbobin da ISWAP ta yi garkuwa da su a Borno

Sojoji sun raraka mayakan wadanda suke tsere suka bar ladansu. ...

Sam Allardyce ya raba gari da Leeds United

Sam Allardyce ya raba gari da Leeds United

Allardyce ya gaza ceto Leeds United daga nutsewa rukunin gasar Championship. ...